制作
作曲和作词
Young Gee
词曲作者
歌词
Yeah, Younggee
An gama
Well, na zo da maganganu sosai yau akan namiji
Tabbas muna kokari ammah akwai b--ches masu ja mana
Misali masu saurin fushi, har duka shi zaya raba
Masu tauye ma mata hakkin su abin ma har yayi yawa
Alhamdulillah akwai na kirki na san ma mun dan fi yawa
Masu baiwa mata hakkin su komai ma sai yayi yawa
Kai ko gishiri ya kare sai dai kaji ance
Munches (namiji)
Danda (Namiji)
Aike (namiji)
Aiki (namiji)
Data (namiji)
Credit (namiji)
Komai (namiji)
Komai (namiji)
Written by: Young Gee