制作
作曲和作词
Haruna Abdullahi
词曲作者
歌词
[Intro]
It's on delicious baby
[Verse 1]
Idan babu ke
Ya ya zanyi?
Will you be my wife?
Till eternity? (Eternity)
In babu ke
Ni ma ba ni
You give me life
You give me energy (Energy)
Where you dey?
Where you dey?
Where you dey?
I dey find you
No be play
No be play when I tell you I love you
Ni dai so ki ke in fito gani
Soyayyarki ta ratsa ni
In ga gani ga ɗana ga ki, baby
[Verse 2]
Ni ba na so na gan ki (Na gan ki)
Da wani (Da wani)
Sai ni (Sai ni, sai ni)
Ni ba na so na gan ki (Na gan ki)
Da wani (Da wani)
Sai ni (Sai ni)
Sai ni (Sai ni)
[Bridge]
Sai ni
Sai ni
Sai ni
Sai ni
[Verse 3]
Yeah, I'm not saying ki na yawon banza
But lately fa na ga kamar kin canza
Maganganu suna yawo na banza
Wai ke ce gayu ke kira Bonanza
I'm tired of playing games
And I never wanna see you with anybody again
'Cause you fine like wine
And I wanna make you mine, so bae
[Verse 4]
Ni ba na so na gan ki (Na gan ki)
Da wani (Da wani)
Sai ni (Sai ni, Sai ni)
Ni ba na so na gan ki (Na gan ki)
Da wani (Da wani)
Sai ni (Sai ni)
Sai ni (Sai ni)
[Chorus]
Sai ni
Sai ni
Sai ni
Written by: Haruna Abdullahi

