歌词

Hello Hello, hello Hello Tun daga nesa na hango Suka gani suka labe a bango Takon su nagano You know bad boy ai ban shan gwana Ko da jikina kunnene Babu mai hadani da 'yan wahala Da in harka da 'yan wahala ai gara shinkafa babu miya I dey jam da babyna ku fada mata badboy ai baya biya Mutanena sun man rana A duk in da kuke Allah ya biya Gobe Sunday ai bacci zanyi Zuwa dare kamar shayo zanyi Ga kaji kuma duk ni zanci In kiba kuma in tara jiki Gobe Sunday ai bacci zanyi Zuwa dare kamar shayo zanyi Ga kaji kuma duk ni zanci In kiba kuma in tara tumbi 'Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu) 'Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu) In har ka raina Uban wani, za'a raina ubanka In har ka lalata 'yar wani, za'a lalata taka In har kaci darabon wani, za'a ci da rabonka In har ka raina baban wani, za'a raina babanka When I go I dey thank over Black bele they do me a gameover When I pass in a Range rover Bad bele dey do me a Range rover Allah rabamu da yan wahala, yan wahala, yan wahala Ni ba ruwana da yan wahala, yan wahala, yan wahala Allah rabamu da yan wahala Tun daga nesa na hango Suka gani suka labe a bango Takon su nagano You know bad boy ai ban shan gwana Wakata akwai dandano You know mu da Allah muka dogara Da ba dan Allahu bada tuni suna mana gwalo Gobe Sunday ai bacci zanyi Zuwa dare kamar shayo zanyi Ga kaji kuma duk ni zanci In kiba kuma in tara jiki Gobe Sunday ai bacci zanyi Zuwa dare kamar shayo zanyi Ga kaji kuma duk ni zanci In har ka raina Uban wani, za'a raina ubanka In har ka lalata 'yar wani, za'a lalata taka In har kaci darabon wani, za'a ci da rabonka In har ka raina maman wani, za'a raina mamanka When I go I dey thank over Black bele they do me a gameover When I pass in a Range rover Bad bele dey do me a Range rover
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out