album cover
Zo
110
World
Zo 由 AFMAN MEDIA EMPIRE 于 2023年10月2日 发行,作为专辑“ ”的一部分。Me Zamani
album cover
专辑Me Zamani
发行日期2023年10月2日
唱片公司AFMAN MEDIA EMPIRE
旋律性
不插电
Valence
舞蹈性
能量
BPM157

制作

作曲和作词
Moussa BOUBE HAROUNA
Moussa BOUBE HAROUNA
词曲作者

歌词

So da amunta
Mutunta na furta tawa
Na zama taka
Na ganka na bika nawa
Zo
Zo
Ki taimake ni kibani wurin zama
Madaciya ta zamanto min zuma
Ki gane so ba'a yinsa mutum daya
Ka taimake ni kabani wurin zama
Madaciya ta zamanto min zuma
Ka gane so ba'a yinsa mutum daya
Ni dai dake nake amsar gani
Matso ki dan tsaya
Yau zuciya naji zatayi rauni
Nai miki magiya
Nazo gareki kiban umarni
So zana tambaya
Yakai min har kasa zo tashe ni
Dake kadai nake bana gayya
Maza ina suke? Indai gaka
Wa zaya cin maka?
Na sallama maka kaina zakka
Da rai na bar maka
Mai karyata maka sosa hauka
Na bayyana maka
Hannu rike mini amsa jani
Har zuci har baka kaine yaya
Zo
Zo
Zo
Zo
Yau matsayar mu dake takai ma
(Zo-zo)
Zanyi riko da matakan girma
(Zo-zo)
Zan haskaki ki zamto kurma
(Zo-zo)
Kin rike naki da tafin dama
Zo muka rushe turakun karya
Ba'a raba mu dakai duk rintsi
(Zo-zo)
Kona kuje maka in hau tsantsi
(Zo-zo)
Naji kiran wasu duk nai watsi
(Zo-zo)
Karda zuma naji tai min zartsi
In na fito ka rufa min baya
Ki taimake ni kibani wurin zama
Madaciya ta zamanto min zuma
Ki gane so ba'a yinsa mutum daya
Ka taimake ni kabani wurin zama
Madaciya ta zamanto min zuma
Ka gane so ba'a yinsa mutum daya
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...