音乐视频

音乐视频

制作

出演艺人
Aliyu nata
Aliyu nata
表演者
作曲和作词
Ibrahim Ibrahim
Ibrahim Ibrahim
词曲作者

歌词

Ga first Lady, inuwa take Fatima bata kyamar kowa,
Fatima dikko umar radda ga First Lady (Fati Radda),
Mace guda kamar ya dubu take bata ta\'adi (Fati Radda),
Ku tabawa first Lady (Fati Radda),
Mu Duka everybody (Fati Radda),
Fatima Dikko Umar Radda a gaida giredi (Fati Radda),
Giwa kin wuce tarko (Fati Radda),
Kune bisa iko (Fati Radda),
Ga maaata gun Dikko, Fatima Fatima Dikko (Fati Radda),
Ga taken Ali Nata (Fati Radda),
Nima zani yabeta (Fati Radda),
Domin babu kamarta (Fati Radda),
Kunji Kidan First Lady (Fati Radda),
Muyi maganar Firstlady (Fati Radda),
Ina masoyan Fatima Dikko (Fati Radda),
To kuyi mana liqo (Fati Radda),
Taken Zinariyaaa Fatima baiwar Allah (Fati Radda),
Mai Jama\'a da yawa Fatima munji kira kika kwalla (Fati Radda),
Munji kira muka amsa (Fati Radda),
Ai kowa da gwanarsa (Fati Radda),
Ahmad Sani dogo yasanya nayi miki waka (Fati Radda),
Dan Amanar Zinariya bara na kirashi da taska (Fati Radda),
Shi yace na yabeki (Fati Radda),
Domin babu kamar ki (Fati Radda),
Nasara ta samu Fatima kin zama ikon Allah (Fati Radda),
Dan Ub*n Maqiya Fatima dole su ganki su barki (Fati Radda),
Ga Ali Natan Waka (Fati Radda),
Sakon Ahmad Sani Dogo gunki Fatiiii,
Fatima Dikko Ummaru Radda gaida uwar marayu (Giwa),
Zinariya ta gwagware gwarzon gwamna mai katsinawa,
Ga First Lady nan Inuwa take Fatima bata kyamar kowa,
Fatima Dikko Ummar Radda gaida uwar marayu (Giwa),
Zinariya ta gwagware gwarzon gwamna mai katsinawa,
Ga First Lady nan Inuwa take Fatima bata kyamar kowa,
 
Ayyyy Mai Kowa da komai Allah Arrahamanu babban sarki,
Shi daya ne mukewa Sallah Idan nayi alwala nayi tsarki,
Shi ne yayi Fatima Dikko Allah ya azata mataki,
Mace da kirki (Fati Radda),
wadda akayi mata maki (Fati Radda),
Manya da kankana bare na gida bata raina daya tal ba,
 
Fatima Dikko Ummar Radda gaida uwar marayu (Giwa),
Zinariya ta gwagware gwarzon gwamna mai katsinawa,
Ga First Lady nan Inuwa take Fatima bata kyamar kowa,
 
Ayyyy Ya Allah ka linka salati gun mahmudu manzon tsira,
Daha zuwansa ne ya kawar da miyagun kafurai sun Qaura,
Shi dayane yake zance da barewa ko gada ko kura,
Babu kamarshi (Fati Radda),
Da dukan ahalinshi (Fati Radda),
Ina kauna ka sa mani hannu don mahmudu ba dan niba,
 
Fatima Dikko Ummar Radda gaida uwar marayu (Giwa),
Zinariya ta gwagware gwarzon gwamna mai katsinawa,
Ga First Lady nan Inuwa take Fatima bata kyamar kowa,
 
Ayyyy Bayan gaisuwa da salati yanzun zana dauko damba,
Waka ce ta First Lady mata gun gwamna ba raggo ba,
Fatima Dikko Umar Radda Bazaya yiwu na ganta inyi shiru ba,
Ta chanchanta (Fati Radda),
Ta kai a yabeta (Fati Radda),
Mace guda ya dubu take Fatima Dikko ba Qarya ba,
Fatima Dikko Ummar Radda gaida uwar marayu (Giwa),
Zinariya ta gwagware gwarzon gwamna mai katsinawa,
Ga First Lady nan Inuwa take
Written by: Ibrahim Ibrahim
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...