制作
作曲和作词
Umar Alhassan
词曲作者
歌词
Eh ya sunana?
Ya suna na?
Ya suna na?
Ajasu rapper ne
Suna ta son waka
Wasu kau suna ta kin waka
Suna shiga harka
Wasu kau suna fita harka
Burina dai in ci gaba
Wasu ma sam-sam baka musu ba
Suna bakinciki dan baka mutu ba
Addu'a mama take sa ni gaba
Suna ta son waka
Wasu kau suna ta kin waka
Suna shiga harka
Wasu kau suna fita harka
Menene haka?
Me na tsare maka?
Dan na daukaka?
Kuma mai tare maka?
Na bi uwa da ubana makiya sam-sam basu gane ba
Toh ku bini a sannu, arziki ne na uwa da uba
Wasu sunce dai wasu kau suka ce ban dai
Dan na rike Allah hakan yasa sukace man dai
In kaci rabona, rabonka ne dan banjin haushi
Kar kazo man da gulma, niyar kowa ai dole ta bishi
Ni dai banida wani oga
Sai dai wasu can masu hauka
A gabanka su nuna alkhairinka
In ka wuce su ne ke zaginka
Suna ta son wakana
Wasu kau suna ta kin wakana
Suna shiga harkana
Wasu kau suna fita harkana
Menene haka?
Me na tsare maka?
Dan na daukaka?
Kuma mai tare maka?
Na bi uwa da ubana makiya sam-sam basu gane ba
Toh ku bini a sannu, arziki ne na uwa da uba
Wasu sunce dai wasu kau suka ce ban dai
Dan na rike Allah hakan yasa sukace man dai
In kaci rabona, rabonka ne dan banjin haushi
Kar kazo man da gulma, niyar kowa ai dole ta bishi
Ga wani baida uwa, wani na kuka dan baida uba
Rayunfa da dadi arziki ne na uwa da uba
Eh tunda munzo duniya da kuka mukazo fa iyaye na murna
Har suka sa mana suna
Wasu kau masoyana
Ga wasu kau makiyana
Menene haka?
Me na tsare maka?
Dan na daukaka?
Kuma mai tare maka?
Written by: Umar Alhassan