音乐视频

音乐视频

制作

作曲和作词
Muhammad Mustapha
Muhammad Mustapha
词曲作者

歌词

Ahaye, nana, nana
Aure yamatso, auren yataho
Amarya taho
Kina ina Gimbiya, taho ahankali
Kinada kyau habibia kekyawa
Andaura eh, aure andaura ah ah
Qawaye sun zauna kowa da kowa ya shaida
Gimbiya baby, masoyiya oh baby
Kina ina, gani ina jira
Taho Gimbiya baby, masoyiya oh baby
Kina ina, gani nan ina jira
Auren ya taho kusa, Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Auren ya taho kusa, Auren ya matso kusa
Amarya taho………Allah
Baby gani, baby jani
Baby zogani, kidanzo kijani
Baby gani, baby zani
Oh baby kijani, kidanzo kibani
Ayye, lajiga, lajiga, lajiga, Ayye
Na foller dake, nafada Masoyiya
Nidae na matsu,na matsu, na matsu, baby, akawoki gida na
DanAllah kitaho da gida
DanAllah kitaho da gida
Gimbiya baby, masoyiya oh baby
Kina ina, gani ina jira
Taho Gimbiya baby, masoyiya oh baby
Kina ina, gani ina jira
Auren ya taho kusa, Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Auren ya taho kusa, Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Oh baby
Baby gani, baby jani
Baby zogani, kidanzo kijani
Baby gani, baby zani
Oh baby kijani, kidanzo kibani
Baby gani, baby jani
Baby zogani, kidanzo kijani
Baby gani, baby zani
Oh baby kijani, kidanzo kibani
Pitch Maps
Written by: Muhammad Mustapha
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...