歌词

Da dadi a so ka duniya
Bare in da rai da lafiya
Ina sonki babu tambaya
Kallamai na sanki zan biya
Da dadi na shirya
Mafarkin danai dake jiya
Muna tare har a Saudiyya
Munje chana munci taliya
Har amarya nace dake jiya
Koda na farka sai gani Zariya
Ina tasha
Ki zo dai mu zaga duniya
Wai a ina kike?
Garin so soyayya
Muna zuwa
Muje garin so soyayya
Eh muna zuwa
Garin so soyayya muna zuwa
A so nai riko dake nasan nayi kamu
Da zan tada murya ba mai gane kanmu
Kije har gida fada aure kudirinmu
Nine naki har abadan daso da samu
Tukcin masoyi
Ni kece nake yi
A so ba bulayi
Ina nan kina nan so karshen alaka
Ina nan akan sanki bana gujewa
Sam-sam ba tijara
Ina binki kauna tana mini hanya
Shi so nei dabara
Ki zauna dani har tsawon rayuwakanki
Kallamai mu fara
Wanda yace na barki a so sai naji dalilin shi
Wanan ne asara
Kice min kina so na
Muradi na
Alaka ce mun dace
Ki zo dai mu zaga duniya
Wai a ina kike?
Garin so soyayya
Muna zuwa
Muje garin so soyayya
Eh muna zuwa
Garin so soyayya muna zuwa
Nayi ado ki kalla ki yaba min
Tunda ke dayace na zaba aje min
Rayuwa ka rike masoyi da tinanin
Zaku rayuwa dadindadawa ba rabewa
Zaku rayuwa dadindadawa a masoya
Zaku rayuwa dadindadawa kuyi aure
Zaku rayuwa dadindadawa
Written by: Arewa Medium Production, Auta mg boy
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...