制作

出演艺人
Christy Essien Igbokwe
Christy Essien Igbokwe
表演者
Chinwuba Igbokwe
Chinwuba Igbokwe
班卓琴
作曲和作词
Christy Essien Igbokwe
Christy Essien Igbokwe
词曲作者
Ali Jita
Ali Jita
词曲作者
Rodney Abia
Rodney Abia
词曲作者
制作和工程
Chinwuba Igbokwe
Chinwuba Igbokwe
母带工程师

歌词

Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni
na zo da saqo
Sakon hadin kai da na jituwa
Mu na da al'adu daban daban
An rarraba mu a fadin duniya
A cikin mu akwai qarfin mu
Ya kamata mu kira shi jituwa
Mu ma mu zama jegandu
Qauna da zaman lafiya
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni
Na zo da baya ni
Kama da wane, ai bata wane
Muna da al'adu daban daban
An rarraba mu a fadin duniya
Written by: Ali Isa Jita, Christy Essien Igbokwe, Rodney Abia
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...