制作
出演艺人
Umar MB
表演者
作曲和作词
umar musa sulaiman
词曲作者
歌词
Kwar jini kike min
Bansan ganin idanunki
Sai wani walwali kikeyi
Haske cikin hakwaranki
Ya zan yana ta domin mun gana
Nagama yin sa ido in ganta
Bugu cikin kirjina
Karma jiki na
Yaya zan san sawayenta
Sashen rayuwa
Kamar 'da da uwa
Soyayyar Allah ne ya san ta
Ohooo Ohooo Ohooo
Ohooo
Zo muyi hira
Ki so ni nasira
Kaina akan san gabanki
Karki kaura
Kibi karfen 'nasara
Na narke ne a sanki
Bakida tsara
Koda babu gara
Abarni da gamshin jikinki
Cikin Sahara chan zamu tara
Zan tsunko fure na baki
Ohooo Ohooo Ohooo
Ohooo
Written by: Umar MB, umar musa sulaiman