歌词
Na kamu
Na kamu
Na kamu (na kamu)
(Prince Production)
Na zabe ki
Ina son ki
Zan aure ki
Fadi ra'ayin ki kema
Na zabe ka
Ina son ka
Zan aure ka
Ga amsar ka kaima
Na kamu
Tarkon soyayyah na shiga
Ba rana fita
Sa kwadon ki, ki kulle ni
Na kamu
Soyayya tarko na shiga
Ba rana fita
Sa kwadon ka, ka kulle ni
Wai me kikayi min ne nake son ki?
Bani gane zance na kowa sai naki
Na haukace a kaunar ki
Ban ganin laifin ki
Ban son kukan ki
Rai na fansar ki
Kaine sila
In na chanzo kala
A fuska in saka bula
Zan shiga kowane wahala dalilin ka
Naki in kula
Wai zasu cika ni da dala
Karshe su kashe fitila
Su barni cikin wahala wai in kyale ki
Bana so
Komai zasu ban ni dai kece nake so-so
Ba mai yi mini dole
(Na kamu)
(Na kamu)
(Na kamu)
(Na kamu)
Ba mai iya tadda ki
Kin nisa, kin wuce sa'ar ki
Hasken fuskar ki
Tafin hannu bai kare ki
Tsantsar kyawun ki
Ba hoda ba jan baki
Ga mata kyawawa
Da kin zo sai kin cinye biki
Bazan amsa ba
In ba kaine ba
Ban yarda a daura ba
Bazan tare ba
In ba kece ba
Bazan amsa ba
Ban yarda a daura ba
Bama zan zo gun ba
Lale, lale
Yau an samin lalle da masoyi na tsalele
Murna tasa nayi tsalle
(Na kamu)
(Tarkon soyayyah na shiga)
(Ba rana ta fita)
(Sa kwadon ki, ki kulle ni)
Kai dai, kai na rike
Bana fatan in sake
Lemar ka zana fakewa ruwa ko rana
Yaya bazan bika ba?
Kaine shugaba
Kaine jagaba
Ka zamto uba
Wai yaya bazan so ki ba?
Tunda ke baki kini ba
Kuma su basu kai ki ba
Bama zan gan su ba
Na kamu
Na kamu
Na kamu
Na kamu
Written by: Umar M Shareef