album cover
Lokaci
8,282
World
Lokaci 由 Apple Media Africa 于 2018年4月5日 发行,作为专辑“Iconic Sounds of Africa, Vol. 67”的一部分。
album cover
发行日期2018年4月5日
唱片公司Apple Media Africa
旋律性
不插电
Valence
舞蹈性
能量
BPM121

音乐视频

音乐视频

制作

出演艺人
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
表演者
作曲和作词
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
作曲家, 作词

歌词

Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Sabo turke na wawa haka bahaushe ya saba cewa
Sannan sabo ya sanya na saki raina babu cirewa
Sabo yana sa a zauce duka tunani ayi mantawa
Yau dai kin yadani, kin manta dani yaya akayi haka Hauwa
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Dake muka tashi tare dake muke zuwa makaranta
Kece kika fara cemin dani dakai mun wuce abota
Tun ban san so ba har na nisani a sanadin ki ya kika manta
Amma yanzu kin bari ina balayi cikin gari ke Hauwa
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Kece kikace na soki zaki kulamin da rayuwata
Ashe in na soki zaki bari a sabautar da rayuwata
Ina sanki son da baya misaltuwa koda a zuciyata
Ashe lokaci kike yin jira zaki barni hoffi Hauwa
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Zuciya ta rudeki kin barni Hauwa sannan kin manta kauna
Kince akarni wai in anka barni ni zan haifar da barna
Ashe so yana zama ki a lokaci dai yazamo a kaina
Soyayya ta gaske nayi miki, ashe da wasa kike fada mini kauna
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Kece ki fada mini kin bani kanki ba mai rabamu
Sannan kina fadin kowa ya mace indai za'a abarmu
Kuma kina fadin kogin kaunarmu ya shanye kanmu
Ko bani raye kece kike fadin zaki boye min sirrina
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Kin sanya so a yau bai sakani shauki bai birge ni
Kin razanar dani kin sakani yau na auri tinani
Da ka ganni zaka gane cewa akwai damuwa gareni
Amma Hauwa na sani zaki tino wanda zai rikeki amana
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Na gane lokaci
Yazo da sauyi wa ni dake
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Da dai muyi alkawar zamu rayu
Amma a yanzu kin salwantar
Written by: hamisu said yusuf
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...