album cover
Rawa
53
R&B/Soul
Rawa 由 Jita Record 於 2020年10月7日發行,收錄於專輯《Call on Me》中
album cover
發行日期2020年10月7日
標籤Jita Record
旋律
原聲音質
Valence
節奏感
輕快
BPM125

積分

演出藝人
Ali Isah Jita
Ali Isah Jita
演出者
詞曲
Ali Jita
Ali Jita
詞曲創作

歌詞

[Intro]
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza (Don Adah)
[Chorus]
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
[Verse 1]
See everybody on the dance floor (Dey celebrate)
'Cause no need to dey look face (You'll be late)
'Cause sarkin waka don show, Ali Isa Jita don show
Dance away your sorrows
Dance like no tomorrow
[Chorus]
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
[Bridge]
Ahayye laluwayye, lale lale
Ahayye laluwayye, lale lale
Ahayye yaro, ahayye yaro
Ahayye ba yaro, iye nanaye
[PreChorus]
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
[Chorus]
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
[Verse 2]
Ko a gashi wata ta fi wata (A gashi wata ta fi wata)
A hanci wata ta fi wata (A hanci wata ta fi wata)
Ko a make-up wata ta fi wata (A make-up wata ta fi wata)
Shaku shaku wata ta fi wata (Shaku shaku wata ta fi wata)
[PreChorus]
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
[Chorus]
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
Ni kan da zaran na kada (Sai a dingi rawa rawa)
Don Adah ba mu kida
Don mu yi ta rawa rawa
[Outro]
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Taho maza, taho maza
Taho maza mu yi rawa
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...