歌詞

Madox A wannan rayuwa rayuwa Sai hakuri A wannan rayuwa rayuwa Kuyi hakuri da juna Zamu zo zamu tafi Kowa bako ne Kowa bako ne A wannan rayuwa rayuwa Sai hakuri A wannan rayuwa rayuwa Kuyi hakuri da juna Zamu zo zamu tafi Kowa bako ne Kowa bako ne Kar ku bari abun duniya Ya rufe mana ido Kar ku bari kar ku saki Sai mu rike Muyi hakuri da juna Don ba wanda yasan gobe Gawar fari In kayi mai kyau kayi wa kanka Ka bar jari Sai ka taimakawa wanda Kake da damar taimakawa Don in ka tafi Da shi ne za'a shaide ka Ka dage ka jure kayi bauta Kayi Ibada kayi aiki kayi Zakkah Ka dage ka jure kayi bauta Kayi Ibada kayi aiki kayi Zakkah A wannan rayuwa rayuwa A wannan rayuwa rayuwa Zamu zo zamu tafi Kowa bako ne Kowa bako ne Zamu zo mu tafi In kaga wani yana laifi Kar ka zage shi Baka san naka ba Baki san naki ba Kudi ba shine komai ba a duniya Wani yana can Ga kudin babu lafiya A komai sai ka godewa Allah Ko wani hali da ka tsinci kanka Kafi wani kar ka rena kanka Ka godewa Allah A wannan rayuwa rayuwa Sai hakuri A wannan rayuwa rayuwa Kuyi hakuri da juna Zamu zo zamu tafi Kowa bako ne Kowa bako ne
Writer(s): Muhammad Madugu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out