歌詞

Zomu sasanta Bazamu shirya ba Ki taimaka min Nidai kadaina ma bina Na daina halaye na domin ki na shiryu Ko babu kai ajiki na nasan da zan rayu Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake Ka daina tada min domin ko kayi sake Sonki zaimin illa karkisa nazamo mai jinya Banji ina raayin dawo da sonka a zuciya ba Ahhhh Zo mu sasanta Mudaina sa in sa Na gane inba ke Bazani rintsa ba Babu ni babu kai Ka daina ma bina Na nisanta da kai Bazamu shirya ba Ahhhhhhhh Ahhhhhhh Ammmm Bacci yaso ya kaurace min A dalilin rabo dake Gurbinki wa zata mayemin Banida tamkar yake Don allah ki tausaya min Ki jani kusa dake Mu kore duk gaba Mu gyara soyayya To ni ina zanje Inbaki tare dani Yazan na tantance Wazaya damu dani Kullum a ko yaushe Hoton ki na nan a kusa dani Shine abinci na Sannan kuma shika deben kewa Zanso ki taimaka min Ki yafe kurakuraina Inhar banganki ba Bazana aikata komai ba Hmm ka rusa soyayyar Da zuciya kema Na daina kaunarka Zan iya rantsema Bawata alfarmar Da zana iya yima Ka nade tabarmar kunya Kaje Allah yafema Mayaudari babu ni babu shi Tuntini mun raba hanya dashi Koda da tsautsayi ya gifta Ni banaso nai gamo dashi Ka soni kaso kanwata Raina bazai lamuntaba Kabar batun soyayyata Kasan bazakai samuba Na dau amana nabaka domin na yarda Bazaka cutar da zuciyata ba haka na shaida Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba Ki taimakamin Nidai kadaina ma bina Ehh gaskiya ita kesa mutun yayo kima Karya kuma nasa a rasa duk dama Babu ni babu kai matsoni karka soma Nida yayata bazaka hadamu kishi ba Ka rasanii Nima ka rasaniii Ehhh ka rasamuuuuuu Ehh ka rasamuuuuu Salim smart on the beat Zo mu sasanta Mudaina sa in sa Na gane inba ke Bazani rintsa ba
Writer(s): Salim Uba Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out