音樂影片
類似的歌曲
積分
出演艺人
Kirani Ayat
表演者
作曲和作词
Ayat Maqwam
词曲作者
Emmanuel Nii Quaye Aryee
词曲作者
制作和工程
Emmanuel Nii Quaye Aryee
制作人
歌詞
Ni ban shani da yan gulma aye
Ni ban shani da yan gulma namiji
Ni ban shani da yan gulma
Ni ban shani da yan gulma
Ni ban asara ban cin banza
Ni ban shani da yan gulma wai
Alhaji Sambo ya ba ri yaran gida
A na waje si da sha sha ye
Mata ta kira bedo ka
Ya bari su da yunwa
A yi mai kuwa
Sha sha sha shame
Mmmmm
Sha sha sha shame
Ka ji kunya
Sha sha sha shame
Ya ya baba ya hada
Sha sha sha shame
Hajia Fati da gulma
Ta tashe tasan maganan kowa
Yau ta na nanga gobe ta na Nima
Ama gidan ta be da kiyao
Ku ba ta dogon kuwa
Sha sha sha shame
Sha sha sha sha sha shame
Sha sha sha shame
Kin ji kin ji kunya
Sha sha sha shame
Sha sha sha sha sha sha sha shame
Sha sha sha shame
Yaran ba su jin magana
Ba su ba su jin
She dey she dey shegantaka
Kai
Na ce yaran na ba jin magana
Kun ni nada karfi
She dey wasan banza
Kunji kunya
Sha sha shame
Sha sha sha shame
Sha sha sha sha shame
Sha sha sha shame
Sha sha sha shame
Sha sha sha sha sha sha shame
Sha sha sha shame
Sha sha sha shame
A mana a mana a mana a
Shekenan shekenan shekenan a
Sha sha sha shame
A mana a mana a mana a
Shekenan shekenan shekenan a
Sha sha sha
Writer(s): Ayat Maqwam, Emmanuel Nii Quaye Aryee
Lyrics powered by www.musixmatch.com