album cover
Binta
69
World
Binta 由 AFMAN MEDIA EMPIRE 於 2023年10月2日發行,收錄於專輯《Me Zamani》中
album cover
專輯Me Zamani
發行日期2023年10月2日
標籤AFMAN MEDIA EMPIRE
語言English
旋律
原聲音質
Valence
節奏感
輕快
BPM83

積分

詞曲
Moussa BOUBE HAROUNA
Moussa BOUBE HAROUNA
詞曲創作

歌詞

Soyayya akwai sanyo nishadi
Har cikin zuciya
Binta Musa ni a raina
Ke nake wa kauna (la-lala)
Ba kamar ki guna Binta
Cikin zuciyata (wayyo)
Ni dake kadai zan zauna
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Gani nan gare ki
Ni da sallama zan fara
In kika amsa
Zantuka naso zan dora
Nasa sarewa
Nafi so ki dan saurara
Ina tinani (la-lala)
Ni dake gida ma zauna
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Binta yar fara ce
Mai murmushi idan mun zauna
Tayi kwalliyar ta
Naganoki so ta zana
Dadi ya kama rushi
Na da ita in mun gana
Bani yin tinani (la-lala)
Ni dake idan mun zauna
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Dadi yasa hawaye
Binta sai tazo ta share
Dole zanyi murna
A cikin gida idan mun tare
In zani aiki tarko
Sanan tace Allah ya kare
Murmushin masoya (la-lala)
Ki mini nai kamar na zauya
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Zo taho ki soni
Bana bidar mu ware Binta
Gimbiya a mata
Ni ke kadai na baiwa tuta
Sarauniya bayyani
Sirri na zuciya na furta
Kin ciren tinani (la-lala)
Sai kiban guri in zauna
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Naji duk bayyani
Duka wanda kai gare ni
A duniyar masoya
In an ganka za'a gan ni
Zan ma dukan biyaya
Dan a zaman mu babu raini
Kai nake wa kauna
Karka barni zo mu gana
Sai mu gode Allah
Domin shi ya hada kan mu
Muyo zaman amana
Karda mu tona sirrikan mu
Sabani idan yazo
Muyi hakuri cikin gidan mu
Sahibi masoyi
Na dakai kadai zan zauna
Kai nake wa kauna
Ba kamar ka guna
Cikin zuciyata
Ni dakai kadai zan zauna
Soyayya akwai sanyo nishadi
Har cikin zuciya
Binta Musa ni a raina
Ke nake wa kauna
Ba kamar ki guna
Cikin zuciyata
Ni dake kadai zan zauna
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...