音樂影片

Danmusa New Prince - Sisin Gold (Visualizer video)
觀看 {artistName} 的 {trackName} 音樂影片

積分

出演艺人
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
表演者
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
表演者
作曲和作词
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
词曲作者
制作和工程
Prince na kasheep
Prince na kasheep
制作人

歌詞

Dan Musa yazo da waka Ohh-hh-hh-hh-ah Prince production Mai tari tungu tungu yanka masa jar kwade Toh mai yin lunbu lunbu baya kasa jemage Mai zancen dazu dazu munzo kuma ya lauye Insha Allah sanu sanu sai sun aje tawaye Ga waka kuzo kuji Kuyai aikin da hankali Inka toshi munzalin yin shura kasan bari In sun dauki cokali Ni zan dauki ludayi Wakkoki suna diri Labari cikin gari Ga kudin wakokina sisin gold Gold gold gold gold Ku siya kuji sisin gold Gold gold gold gold Tsintuwa nayi sisin gold Gold gold gold gold Jamma'a ga sisin gold Gold gold gold gold Wai zai sayi sisin gold Gold gold gold gold Ku siya kuji sisin gold Gold gold gold gold Sisin gold tsada Mai wayo ka saye Bata ado arha Sai in babu kudi Fulo kadau sanda nima gani dashi Tunda nasa hula kaina ke ta dumi Naira, Dollar, Euro, Pound, Cefa zamu kashe gaba Versace, Gucci, LV, Nike, Puma sai mun sasaka UAE, Turkey, Mali, Chadi, Bosnia duk dai mun shiga Morocco, Togo, Congo, Monaco, Mexico sai mun zagaya Tsintuwa nayi sisin gold Gold gold gold gold Jamma'a ga sisin gold Gold gold gold gold Wai zai sayi sisin gold Gold gold gold gold Ku siya kuji sisin gold Gold gold gold gold Tsintuwa nayi sisin gold Gold gold gold gold Jamma'a ga sisin gold Gold gold gold gold Wai zai sayi sisin gold Gold gold gold gold Ku siya kuji sisin gold Gold gold gold gold Is prince on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out