album cover
Chass
32,086
Afro-Beat
Chass 由 Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited 於 2022年10月26日發行,收錄於專輯《 》中Chass - Single
album cover
發行日期2022年10月26日
標籤Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
旋律
原聲音質
Valence
節奏感
輕快
BPM129

積分

詞曲
Ado Gwanja
Ado Gwanja
詞曲創作

歌詞

[Intro]
Sunyi abun ya sha masu kai
(Chass!)
Wai ya hake ne?
Wanka yabi jiki
(Chass!)
Ku ya kuka ga?
Sunyi abun yasha musu kai
(Chass!)
Eh mana kai!
Wanka yabi jiki
(Chass!)
Ku ya kuka ga?
Sultan with the beat baby (La)
[Verse 1]
Na tsinci abu bazan nuna maku ba
(Chass!)
Komi na fada
Menene a gaba?
(Chass!)
Yaza kuyita fada mini chass
Ni bance kule ba
(Chass!)
Ko kun kara fada chass bana tanka maku ba
(Chass!)
Kuyita fada ni inyi shiru baza na biye maku ba
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
[Bridge]
Lallai tsakiyata ta tsinke kuma a dakin masoyina
Kuma in durkusa in dauka kuma abun ne kuma da kunya
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
[Verse 2]
Sauka a tasha ta waulakanci bin motar kwadayi
(Chass!)
Soyayya zumace ashe batasan yalayi
(Chass!)
Kauna da abinda kake so more yanayi
(Chass!)
Ya Allah ka tsaremu da kamun tarkon makiyi
Ai nima an dan sha ni kadan kuma na warke ba dukaba
(Chass!)
Kome na fada bazan bone muku ba
(Chass!)
Komai ma ku fada bazan maida maku ba
Ah ye ruwa yaci garin makiya
Gurin kwana yayi wuya
Ashe dai mune da guri na kwana sai inga tsiya
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
[Verse 3]
Bayana nayi mini ciwo
(Bayana)
Bayana nayi mini ciwo
(Bayana)
Bayana nayi mini ciwo
(Bayana)
Kamar wani dan abi na mini yawo
Sosa (Eh)
Sosa (Hai)
Sosa (Ash)
Ah-so-sa (Sama)
Sosa (Eh mana)
Ah-so-sa (Kasa)
Sosa (Hayya)
Ah-so-sa (Hai)
(Chass!)
[Verse 4]
Mata Allah ya rabaku da tsautsayi, tsautsayi
Kwanan dakin saurayi
Karkije in kinje me zakiyi?
Sosa (Eh)
Ah-so-sa (Hai)
Sosa (Ash)
Ah-so-sa (Sama)
Sosa (Eh mana)
Ah-so-sa (Kasa)
Sosa (Hayya)
Ah-so-sa (Hai)
[Outro]
(Chass!)
(Chass!)
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...