音樂影片

音樂影片

積分

演出藝人
Ahmerdy
Ahmerdy
演出者
詞曲
Ahmad Gambo salman
Ahmad Gambo salman
詞曲創作

歌詞

Ibtihal
It's Ahmerdy
Hubbi na, farin ciki rai na
Waigo, juyo
Ka bani natsuwa
In na tafi, ya zanyi kishin ruwa?
Duk duniyar nan, kai ne zabi na
Juyo, taho mai sona
Taho, ka zo ban kauna
Ni da kai munyi shakuwa
Son ka ya zama garkuwa
Kalle ni, kalle ni
Dube ni, dube ni
Ai ga ni, ai ga ni
Hubbi ban tafi ko'ina ba
Kalle ni, kalle ni
Dube ni, dube ni
Ai ga ni, ai ga ni
Hubbi ban tafi ko'ina ba
Masoyiya ga ni
Ni da ke mun saba
Ya zanyi rayuwa, in babu ke?
Mai zan yi in babu ke?
Soyayya sai da ke
Ki aminta dani
Nima zana aminta da ke
Kalle ni, kalle ni
Dube ni, dine ni
Na zo ki kalle ni
Don ban tafi ko'ina
Kalle ni, kalle ni
Dube ni, dube ni
Ai ga ni, aika ni
Hubbi ban tafi ko'ina ba
Kalle ni, kalle ni (Kalle ni, kalle nil
Dube ni, dube ni (Dube ni, dube ni)
Ai ga ni, aika ni (Ai ga ni, ai ga ni)
Hubbi ban tafi ko'ina ba (Hubbi ban tafi ko'ina ba)
(It's that Mega producer)
(Big Bang Bass)
Written by: Ahmad Gambo salman
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...