音樂影片

音樂影片

積分

演出藝人
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
演出者
Sam & Dave
Sam & Dave
詞曲
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
詞曲創作

歌詞

Burga burga
Zan yi burga
Da sunan ka
Zan yi
Yanga yanga
Zan yi yanga
Da sunan ka
Tun Ina da Yaro
Akwai sunan
Da Mama
Ta ke Kira
Tun Ina Dan Yaro
Akwai sunan nan
Da ake kira
In a Kira sunan na
Mallam
Kudin makaranta
Zai samu
Zan yi burga
Da sunan nan
Domin sunan nan
Akwai iko
Burga burga
Zan yi burga
Da sunan ka
Zan yi
Yanga yanga
Zan yi yanga
Da sunan ka
Mafaka ta
Kai ne
Mafakata
Gun buya ta
Kai ne gun buya ta
Ka ce mu nema
Za mu samu
Ka ce mu kwankwasa
Za a bude
Tun da na Kira
Sunan nan
Ba ka taba yashe ni ba oh
Zan yi
Burga burga
Zan yi burga
Da sunan ka
Zan yi
Yanga yanga
Zan yi yanga
Da sunan ka
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...