Lyrics
Har a zuciya nasa soyayyar ki
Ban zata haka kike ba
Banyi zatan zaki' mini ba
Eh nai maka so dan Allah har zuciya
Allah na gani sam ban cuce ka ba
Nai maki so dan Allah har zuciya
Ke kuma kin ci amana ban yafe ki ba
Nai maki so dan Allah har zuciya
Ke kumna kin ci amana ta (ban cuce ka ba)
Nayi zaton da ke zan zauna duniya
A garen zaki zam mata (har a zuciya)
Na saka so ciki raina da dawainiya
Ke kuma kin rufe fuska ta (ban cuce ka ba)
Abin da kika yi min ban yi zaton shi ba
Nagani ne da ido ba labari aka ban ba
Ni na fadi wanga aiki ban yishi ba
Bai dace dani duba (ban yafe ki ba)
Mutumin da ka gani daki na
Ban san shi ba bansan mi yazo yi ba (ban yafe ki ba)
Ba tun yau muke tare da
Lyrics powered by www.musixmatch.com