Lyrics

DJ Ab ne Nan da safe can da rana Jo-jo nice did it Kin san ni (kin san ni) Bani san in kira inji busy (busy) Kin san ni (kin san ni) Koh Nicky ta ce, "Ta foller" Zan ce, "No" Kin san ni (kin san ni) A irin kidan ga nake san takawa Kin san ni (kin san ni) Da sas' safe dumame habawa Kin san ni (kin san ni) Zo muyi ho-to-to-to Na fada po-to-po-to Somebody call the po-po-po-po Zo muyi ho-to-to-to Na fada po-to-po-to Somebody call the po-po-po-po This is killin' me oh-no-no-no Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ban takin' shit Ban takin' shit Na gan babyn nan a kan titi Excuse me just one minti You getting 50kg like cement' I no fit pass you CBT Toh! Taki ta kula ni Sterring tana juya ni Tasa ana min dariya ana nuna ni No be Hausa kuma no be Fulani Menene sunan ki? Tace man "Ka duba" Tana feelin' flies saboda ta saka buba Up and down haka mukayi ta zuwa Ina ta zuban flows kamar ruwa Toh bayan na shawo ta kanta Sai ta ce, "Wai in rike jikan ta" Da na matsa gaban ta sai naga hannun ma duk kanta Bata fita sai da mota (mota) Mai motan ma ajebutter Ita tayi chilling da Akon kuma ta san T-Pain Wai raban ta da mashin tun 2010 (Kai!) Ban san rainin wayo Ban san rainin wayo Sai kace kinyo shayo Kodai kinyo shayo Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ban takin' shit Kin san ni (kin san ni) Bani san in kira inji busy (busy) Kin san ni (kin san ni) Koh Nicky ta ce. "Ta foller" Zan ce, "No" Kin san ni (kin san ni) A irin kidan ga nake san takawa Kin san ni (kin san ni) Da sas' safe dumame habawa Kin san ni (kin san ni) Zo muyi ho-to-to-to Na fada po-to-po-to Somebody call the po-po-po-po Zo muyi ho-to-to-to Na fada po-to-po-to Somebody call the po-po-po-po This is killin' me oh-no-no-no Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ko baba na ya san ni Ko mama na ta san ni Ko yaya na ya san ni Abokai na ma sun san ni Ban takin' shit Ban takin' shit
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out