Lyrics

Beat amjad records Ashe da rai nake sonki jaruma Bada zuciya ta ba Komai ruwa da iska akanki baza daina kewa ba Idan na samu zarar samun baza na tanka Kowa ba Ni banga mai harara ba bare na wai ya Indai akanki ne zana jure wahalar zuwa garin nisa Da an tabaki a jirani Dan kuwa tilas kazo na dai fansa Jumurin jiranki nai Dan kizo na kalleki gimbiyar Hausa Sirri na rayuwata kece kawai da kin kira dana amsa Zuma a baki dadi gare ta kin bani taki na lasa Indai a kanki ne nayi nisa dan ba kiran da zan amsa Tilas ganin mu tilas barin mu kaunar ki tunda nayi nisa Sam ba batun nasa fasa ko za'a ce mun in bada rai fansa Tsarin zubinki dai dai ne Ya kama zuciya ta ne Ina jin kamar mafarki ne Ena sonki so mataki ne Ni banda damuwa idan har zan bude yan idanuna In kalleki gaki daf dani to me zaya damu kalbi na Yauwa Za nayi amo tunda na gane kina da tausayina Dan yanzu na zamo ya Mafatauci mai bidar gurin kwana Na kwallo shela dan sanar da iya maliya Kalamaina Daga zuciya nake kwatanta ina zayya no jawabaina Idan babu ke ina ne zan saka zuciya ta bar yawan kuna Kowa da nasa amma kece Ni kece cikar muradai na Yau gani a ruwa kusa da kada zo ki ceci karko na Komai da mafuta karda ki saba da furta ban kwana Inajin ina gani yadda nake sonki yafi karfi na Nasan a duniya da wanda yake janye duk tunani na Soyayya rayuwa wani sain sai tazama wutar kuna Duk wanda ke cikinta shi ne jurau amma fa a wurina So na faranta rai da ruhi yasa kazama kamar sarki Kuma rayuwa dawo misali mai kama da a mafarki Samari muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki Yan mata muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki Masoyi yana da rana ne Masoyi yana da rana ne Masoyi yana da rana ne Midget mix
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out