Credits

PERFORMING ARTISTS
Abdul D One
Abdul D One
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter

Lyrics

Assalamualaikum gimbiyar nan ina kwananki
Fatan kin tashi lafiya babu mai damunki
Mai gadon zinari ko a barci akwai sunanki
Mai gadon zinari tarihi ya aje zancenki
Bilkisu Umar Wali sai na kira sunanki
Amarya matar Muttaka Kabir Moyi ango
Biki yayi dadi, bikin gimbiya Bilkisu
Amarya diyar sarauta a gaida ke kin fisu
Ga amarya a ah, ga amarya ga ango
Sai kin taka amarya, sai kin taka amarya
Gimbiya Bilkisu Umar Wali amarya
Mata a gurin Muttaka Kabir Moyi angon girma
Gimbiya Bilkisu Umar Wali amarya
Mata a gurin Muttaka Kabir Moyi angon girma
Da godiya gun Allah zana fara cikin waka ta
Allah mai kyauta, mai bawa gwaro mata
Ka cika mana buri nima in aure in huta
Aure sunnar manzo rasulu abban Binta
Ya Allah amsa-amsa, zaman lafiya ya wadata
Gimbiya Bilkisu na sani ta kware gun tsafta
Bata bari mijinta ya zauna cikin gida da kazanta
Toh Allah yayi, amaryarmu Allah yayi
Gimbiya Bilkisu, bata hali na mugunta
Gimbiya Bilkisu, na san tana da biyayya
Gimbiya Bilkisu Umar Wali amarya
Mata a gurin Muttaka Kabir Moyi angon girma
Amarya lokaci yayi 'yar sarki ga lokacin yayi
Matar ango rike Allah har abada bakya juyayi
Allah mai iko ga ango yau ya shigo layi
Allah mai kyauta yardarsa tasa buzu yake shayi
Mai leke koma, aure ba ayi masa kwaikwayan layi
Ango yaji dadi amaryar ango taji dadi
Wayyo ango yaji dadi amaryar ango taji dadi
Alalelelelele sabada sabada, sabada (ha, kai)
Sabada sabada, sabada (toh)
Yarinya sabada, sabada, sabada (a ah)
Dan yaro sabada, sabada, sabada (na gode)
(Haba kai, na gode sabuwa)
Gimbiya Bilkisu Umar Wali amarya
Mata a gurin Muttaka Kabir Muyi angon girma
Muciku muciku amarya (haba, kai)
Dan muciku muciku amarya (he, iye)
Muciku muciku amarya ta ango
Ango kai ma ka tashi
Ko kaima sai nace, "Muciku mucikun ne (eyye)"
(Muciku, mucikun ne, haba)
(Muciku-muciku, muciku-muciku, muciku-muciku da dadi)
Gimbiya Bilkisu Umar Wali amarya
Mata a gurin Muttaka Kabir Moyi an
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...