Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Drimzbeatz
Drimzbeatz
Producer

Lyrics

[Verse 1]
Namenj
Allah ne Ya ba mu ba wani mutum ba
Allah ne Ya hada ba wani mutum ba
Aure sunna ce, sunna ce babba
Gaisuwa zuwa Annabi dan gatan Allah
[Verse 2]
Ko sun ki ko sun so, aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
Ko sun ki ko sun so, aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
[Verse 3]
Amarya zo taho ga angonki
Amarya ki ji ni ki share hawayenki
Amarya daga yau ya zama mijinki
Amarya
Amarya
[Verse 4]
Ango, zo taho ga amaryarka
Ango, daga yau ta zama matarka
Ango, ci da shan ta yana kanka
Ango, daga yau ta zama matarka
[Verse 5]
Ku sani cewa shi sabon kwarya
Tabbas dole ne dacinsa ya nuna
Hakika can za ki ba da baya
Idan da rai ai zaku ji sanyi
[Verse 6]
Ko sun ki ko sun so, aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
Ko sun ki ko sun so, aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
[Verse 7]
Amarya zo taho ga angonki
Amarya ki ji ni ki share hawayenki
Amarya daga yau ya zama mijinki
Amarya
Amarya
[Verse 8]
Ango, zo taho ga amaryarka
Ango, daga yau ta zama matarka
Ango, ci da shan ta yana kanka
Ango, daga yau ta zama matarka
Written by: Ali Jubril Namanjo
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...