Credits
PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Omoregbe Desmond Osakue
Composer
Lyrics
Outlaw on the beat
Zumuntar mu zaki duba
Ki ban sanki kar in kasa
Kuma rainin iyayyen ki baza ya cutar dake ba
Dafin so akwai zafi
Waya ja in misalta shi
Kokuma lokachi ne akan dai faruwar shi
Ya sa na matsu, na kaggu ne kamar mai zubin dashi
Jirar ki ki ban amasa da kanki kar kiyi fashi
Zumunta haddin Allah ne
Shi kuma so hakkin ra'ayi ne
Duk tsananin ka man da yayi maka baka karbarshi ba shi
Ki lamunce mun muyi soyayya
Ki amince min muyi tarayya
Tsakanin mu dake da alaqa
Ko ba so akwai fahimta
Iyayyen mu sune sanadin haduwa ta dake
Zama yafi dadi idan kana so ana sanka
Ko wane yanayi kake a ciki yafi dace ka
Duniyar so da fadi
Jeka inganta binciken ka
Ka samo sa'anin ka
Ni bana ra'ayin ka
Zumuntar mu alkhari ne
Amman so zabin zuciya ne
Soyayya da kai bazanyi ba sanya wannan a ranka
Ka bar zancen zamuyi tarayya
Zumunchin mu kar yazama kiyayya
Tsakani na da kai da karamchi
Amma ka zubar da mutunchi
In ka sake furtan so kimar ka, ka tumbike
Ba bare baby bah gare ki dan uwa ne
Soyayya ita kuma gamen jini ne
Daure zabinki kice daso ni ne
Ka farka in kana a cikin mafarki
Fada min bukatata ki yi min
Ni zabin dake zuciya shi nake buri
Written by: Omoregbe Desmond Osakue

