Top Songs By AlphaBaze
Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Zacharia Alpha
Songwriter
Lyrics
Hello mummy Ina wuni babana Lafiya kallau
Ya kuke ya aikin Lafiya Lau mummy Ya dawainiyan
Mungode Allah Mu Na yi Kai sannu fa
Toh Mai kuka chi yau ne da wuri yayi zafi wannan? Mai kuka chi?
Toh andan samu garri ne na sha ahh!(sigh) that is good for you
Haka Allah ya shirya maka ayau ka Sha garri,
Amin mummy
Watarana za ka chi abinda ba ka zato ba, da yadan allah
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango
In da rai da lafiya Babu maraya sai rago
In the early ninety's aka haife ni four years of waiting aka haife ni
Life was going smooth with the good I thought grass greener
But daddy left me
Yeah, days turned to weeks, Weeks turned to months
Months turned to years
Mum couldn't hold it down she had to let it get us down
Inna ne zamu juya Da hawaye na idanu
(Mummy had to cry)
Ga wane zamu juya da hawayen mu
Taimako Na Taimako Na
Taimako Na daga Allah zaya fito
Lai Lai watarana (hakika)
Jariri zai zama ango
In da rai da lahiya
Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (ba karya)
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Mai hankuri mai hankuri Yakan dafa dutse ya Sha romon ta
Ni Kuma Na Sha romon ta
We dey move from one house
Yea to another No money for school fees
We dey owe the landlord
We enter their compound Their children go laugh us
Why me why me was the question
Shey na you talk say you be father to the fatherless oh
At the same time you be husband to the widows
So tell me why o mamana Tana kuka (Waiyo)
Kani Na Yana hawaye Ina za mu bi mu gan hasken duniyan nan
I been no understand oh, The plans wey you get for me oh oh yoyo
Looking at the past I call you faithful God
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (tabas)
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana oh Watarana oh Yau ne rana oh
Babu maraya sai rago Lai Lai watarana oh
Watarana oh Watarana oh Babu maraya sai rago
Toh kar ka damu Wahalan nan ba zai chi gaba ba
Watarana za mu yi dariya
Amin
A chikin sunan yesu
Amin
Kar ka damu Katuna in baka wani labari
Mu sa almajiren kifi Yan crayfish (laughs)
Mun Kuma sa mun chi mun ji dadi Har yau muna nan da rai
Allah bai yashe mu ba Toh Kar ka damu
You have been giving me Kana bani courage tun da dadewa
So I'm still encouraging you that you should not loose hope Yes ma
Zamu yi gaba gaba gaba gaba
A chikin sunan yesu Amin Amin Bar in yi maka dan kajirin Adua Toh
Writer(s): Alpha Zachariah
Lyrics powered by www.musixmatch.com