Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Son of Jigawa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Aminu Haruna
Songwriter
Lyrics
Dan hajiya yane wai?
Ya akai ya za'ayi?
Kowa ya zauna lafiya shi yaso wallahi
Kuma kowa zaburo a barshi ya kawo wallahi
Baza su iya ba
Yane?
Son of Jigawa
So nake nasa designers
Na tara Nairori da Dollars
Ace nima wai yau ina da palace
So if you own me pay the balance
Ha babu ruwana da 'yan is
Keeping the violence, I want peace
Shh-shh ayi mana tsit
Babu ruwana da 'yan is ai ni nafison du Sani suna hassada
Ko sun tuba dan wuya wannan kau ba lada
Wanda ke ruwane yau ke zagin dan kada
Ai ba sarauta ga wanda bai da nasara
Ko alaka da jinin fada
Bawai bane malam abin a jinina yake
Duba dukkanin jigawa ai ni na rike
Rabonmu in ya tsaga dole zamu samu
Rigiya bata bamu ruwa guga kuma ta hanamu
Tabbas komai yanada lokaci
Dan yau munci dumame gobe sabo zamuci
Flow sick ai magana
So suke suja damu toh ai ba dake
Nasa designers
Na tara Nairori da Dollars
Ace nima wai yau ina da palace
So if you own me pay the balance
Ha babu ruwana da 'yan is
Keeping the violence, I want peace
Shh-shh ayi mana tsit
Babu ruwana da 'yan is
Never slide my both side
I'm so good the dictionary cannot define me
When you take it soft
Get it right and get scared my tongue
The number one they wanna see me down
For only to the money take it slow I want more
Only one of my hand I can never have a more
On my type-type have to leave this boy alone
Any money wey I get, I go japa
I don't wanna be besties with sapa
I just wanna be like Aj with the rapper
Ni dai wuya ko atafsa in da kudi za'a saba
Nasa designers
Na tara Nairori da Dollars
Ace nima wai yau ina da palace
So if you own me pay the balance
Ha babu ruwana da 'yan is
Keeping the violence, I want peace
Shh-shh ayi mana tsit (shiru)
Babu ruwana da 'yan is
Son of Jigawa
Zino yane
Hausan kawai
An kashe beat
Written by: Aminu Haruna