Credits

PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Songwriter

Lyrics

Mama Commandant General
An gaishe ki
Domin hidimman
Da ki ka yi
An gaishe ki oh
Kokari domin gida
Ba ki pasa ba Mama
Dare da Rana
Ki na kulla da yaran ki Mama
Kin yi tallah
Da zani daya
Domi na Mama
Idan na yi kuka
Sai a ce
Ina Mama Mama
Idan na yi bayi
Sai a ce ina Mama Mama
Ina godiya
Ina godiya oh Mama na
Ina son ki ya Mama na
Allah ya sa maki albarka
Ya Mama na
Allah ya sa maki albarka
Ya Mama
Ina Baba
Wanda ya sadakar
Domin yaran sa
Senior Manchi
Na gaisheka
Baba na
A lokuta da dama
A Kan manta
A ce an gode Baba
Domin kokari
Da gwagwarmaya
Domin iyalin ka
In babu kudin Gida
 Baba
In babu kudin makaranta Baba
In babu abinci ci
Baba
Baba an gode
Ina godiya
Ina godiya ya Baba na
Ina son ka ya Baba na
Allah ya sa Maka albarka
Ya Baba na
Allah ya sa Maka albarka
Oh Baba na
Baba na
Ina godiya oh Mama na
Ina son ki ya Mama na
Allah ya sa maki albarka
Ya Mama na
Allah ya sa maki albarka
Ya Mama
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...