Credits

PERFORMING ARTISTS
Usman Bee
Usman Bee
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Usman Bala Usman
Usman Bala Usman
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Mega
Mega
Producer

Lyrics

She wanna sting on me like a Bee
Hmmm Usman Bee
If we are meant to be we gon be
Hmmm my melanin
Mabude zuchiyarta nashiga
So she got my time sabida na isa
Shawty what's your name tachemin Aisha
Let's have a ride nache mudan fita
Taso come make I run your paro
Duk abunda zefaru yafaru
Dani dake zamurayu
Ehh Taso come make I run your paro
Duk abunda zefaru yafaru
Dani dake zamurayu
Idonki yake dada chizo na
Daura kallabin dakike mai ja
Dan inzo inganki nasa hula
Nashirya muje nayi spending cash
Ayyeee kinsache zuchin wannan yaro
Ina zanganki Abuja or Kano
Idan kika barni anesa wayyo
Yanasaka farchena yayi chiwo
Kanki banda kokonto
Ko kin koreni zandawo
Waru milaruma boddo oo
Kiga dan saurayi dogo
Ache irinki inkawo
Nasan wuyar dazan shawo
Abunda babushi waito taya zanayi in nemo
Inbakeba
Bawata inbakeba bawata
Auremu ya tabbata burina ya kammala
Bawata inbakeba bawata
Aurenmu ya tabbata
Burina ya kammala
Nobody if not you then nobody
Something nice for your body
Me like you and your body
Nobody if not you then nobody
Something nice for your body
Me like you and your body
Oh my baby zauna
Matso kusa ki zauna
Zanbaki so da kauna
Zanbaki so da kauna so da kauna so da kauna
Oh my baby zauna
Matso kusa ki zauna
Zanbaki so da kauna
Zanbaki so da kauna so da kauna so da kauna
Written by: Usman Bala Usman
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...