Credits

PERFORMING ARTISTS
Moses Ovye
Moses Ovye
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Moses Ovye
Moses Ovye
Songwriter

Lyrics

Bench warmer bench warmer bench warmer many believers of nawadays
Bence warmer, bench warmer, bench warmer many christians of nawadays
Zaka gan ranan lahadi mutane zasu cika makir Amma idan ka bincika yawancin su oh oh munafukai,
Zaka gan ranan sujada ga Allah mutane zasu cika wuri Amma idan ka bincika yawancin su oh oh muguye ne mashaya ne makaryata ne mazanbata masafa ne yawancin yanmata ma sai cire ciki aboye yawancin mawaka, datawa da pastoci rayuwan su oh oh aya..
Yawancin bi na zamani nan cika Benci ana zuwan chuchi cika benci wasu zuwan ikkilisiya cika benci ana zuwan sujada cika benci wayo bi na zamani cika benci wayo bi na zamani nan cika benci ana zuwan chuchi cika benci oh aya cika benci..
Abin yana damuna kwarai za ka gan masubi ranan ladi wai zasu dauki litatafi su je sujada ga Allah da zaran an je sujada a dawo gida ya kare kenan da su da karatun litatafi kuma sai ranan Sunday oh oh shi yasa yawancin mu bamu girma a cikin ruhu mu zama gwegwe ko Kuma dwarf a cikin ruhu abin tausayi shi yasa damuwa ta taso sai mu kideme idan secret society sun zo sai su ci nassara a kan mu idan Mayu sun so sai Dana mu domin bi na namu bi namu cika binci
Yan'uwa na kuji ni haikali da muke sujada ranan lahadi Gini ne kawai oh oh ku saurare ni Amma asalin haikalin ubangiji shi ne jukunan mu sai mu kiyaye ta da sarki kullayaumi masubi sai mu kiyaye ta sap sap a kullayaumi masubi domin kada bi namu ya zama na cika benci domin kada bi na mu ya zama na cika benci...
Written by: Moses Ovye
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...