album cover
Alheri
3,394
Gospel
Alheri was released on June 6, 2024 by Kabrister Music Global as a part of the album Alheri - Single
album cover
Release DateJune 6, 2024
LabelKabrister Music Global
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM114

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Songwriter

Lyrics

ALHERI
Ko sun shuka mugunta
(All) Ni Alheri ne zan Gani
Ko sun shuka Munafunci
(All) Ni Alheri ne zan Gani
Ko Makilce ne sun shuka
(All) Ni alheri ne zan gani
Ko Sun shuka maita
(All) Ni alheri ne zan gani
Domin ni naka ne
Ku ma Kai nawa ne
Kai da ke ciki na
Ka fi Wanda ke duniya (2×)
SOLO 1
Wannan duniya cike mugunta
Wannan duniya cike da magabta
A zaman yau da kullum
Wani Sai ya nemi ya cuce ka
A zaman yau da kullum
Wani Sai ya nemi fadiwar ki
Komai za ka yi
Sai Allah
In babu shi Babu Nasara
Komai za ki yi
Sai Allah
In babu shi Babu Nasara
Dare da Rana
Su na kulla mugunta
Amman ni da Kai da mu
Za mu ga Alherin Allah
(Repeat Chorus)
 Solo 2
Ga su Nan a Gidan boka
su na kulla mani mugunta
Ga su nan can lungu
Su na fama da laya da guru
Komai Sun kulla
Zai koma kan su
Komai Sun daura
Ba za su yi nasara ba
(Repeat Chorus till fade...)
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...