Lirik

So na ne fa Kauna ce ta hada mu (on the beat) Karka biyewa masu adawa Kece bake bata sukuni Kasan so da wuyar sani Kauna ce ta hada mu karki bi zancen masu adawa Kinsan so da wuyar sani zuciya bake babu sukuni Kauna ce ta hada mu karka bi zancen masu adawa Kasan so da wuyar sani zuciya bakai bata sukuni Ahh baby A farko zanyi batun abinda yake caja mini ruhi Sannan inyi yabo gare ki abar so, za nayi sharhi Ke na saka raina, ba a cire mini ke wallahi Rai dagin goro ne ruwan kauna debo sa ki bani Ni mai son ki ne Ina da abin cewa, tunda akan so kayi bayani Ka zama tauraro, zuciya ba kai bata sukuni Ka rike alkawari, baka guje min nayi yakini In har ba kai ba, soyayyar wani mai zai kaini Ahh baby Ni mai sonki ne Akwai wani labari, zo kusa sa kunnin ki kiji ni Gaskiya ce jari, mai ita ba'a hana shi sukuni Kibar zancen makiya don Allah ni mai zamani Ina sauya hali a dodar zamu haye bisa tsani Ah baby Kai dai kayi hakuri, karda ka damu da mai maka sharri In wani yayi sharri gun ka maida mai alkhairi Komai da lokaci bana shiga inkari Labarin zuciya sai fuska ta hau mizani Karka biyewa masu adawa Baby Kauna ce ta hada mu karki bi zancen masu adawa Kinsan so da wuyar sani zuciya bake babu sukuni Kauna ce ta hada mu karka bi zancen masu adawa Kasan so da wuyar sani zuciya bakai babu sukuni Ahh baby
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out