Dari
PERFORMING ARTISTS
Malam6ix
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Sulaiman Iliyasu Saeed
Composer
Lirik
[Refrain]
Ta nemo ni
Ta samo ni
Ƙaddara ta bi ni
Ta riske ni
[PreChorus]
Abun ya yi muni can ta kai ni can ta baro ni
Rashin imani yai yawa bare a ciro ni
Ina neman mafita wasu ƙas suke danno ni
Allah ke da magani watarana zai cece ni
[Chorus]
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Baiwar Allah mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Baiwar Allah mai zogale
[Verse 1]
Duk tsanani zai sauƙi, watarana bawa sarki
Na rasa mai rarrashi, damuwa tana daɗa auki
Allah ka kawon ɗauki ni ma na taka mataki
Halin ɗanʼadam sai dai shi duhu baya kawo haske.
[Refrain]
Ta nemo ni
Ta samo ni
Ƙaddara ta bi ni
Ta riske ni
[PreChorus]
Abun ya yi muni can ta kai ni can ta baro ni
Rashin imani yai yawa bare a ciro ni
Ina neman mafita wasu ƙas suke danno ni
Allah ke da magani watarana zai cece ni
[Chorus]
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Baiwar Allah mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Fatima mai zogale
Baiwar Allah mai zogale
Written by: Sulaiman Iliyasu Saeed