album cover
So
3788
Afro-Pop
So è stato pubblicato il 7 febbraio 2025 da MB RECORD NIGERIA LIMITED come parte dell'album GANGARIYA
album cover
Data di uscita7 febbraio 2025
EtichettaMB RECORD NIGERIA LIMITED
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM84

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Umar MB
Umar MB
Performer
COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Testi

Miyasa bakison kallo na
Miyasa wai kike ta gudu na
Miyasa bakison kallona-naaa
Tun fitowar rana
So ya darsu a raina
Lumfashi na
Bugun zuciyar ki neh
Fita duhu ga haske
Tauraruwa ta che ke
A rabamu da sake, abokin rayuwar ki neh
Na kwana da kauna
Laifi in nayi ki yafe min
Riken hannu na, sanki kar da a kwache min
Ki tausasa rai na
Dan Allah kar da ki tsairai min
Na rayu da kwana, zuci nasan tana yi da ke
Oh-wooo-wo
Zuciya ta katse
Idanu sun rufe
Batu na kar ki shafe, ina tafe
Kinga ba wani lokaci
Daure ki bani yan'chi
Ki share kunchi
Ko nasamu barchi
Dan Allah ki yafe ni
Kar ki kore ni
Zoben ki so bani
Ki a'lakin ta ni
Ki tausasa rai na
Dan Allah kar da ki tsairai mani
Na rayu da kwana, zuci nasan tana yi da ke
Oh-wooo-wo
Ba ala ma ta so a fuska da, zuciyar ka dukka
Kaga ga idanu a koh da yaushe suna so su ganka
Ga gari da ruhi sunata kauna neh duk a kanka
Lallai faka nayo ma wa masoyi ka yafe ni
Kaje ka tambaya
Kagane gaskiya
Ido da zuciya, suna mararin ganin ka
Fada inji tausayi na, kwantar da hankali na
Ruwan da ke ido na
Kar ka bari ya zube
Written by: Umar MB, umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...