album cover
Fara a (Smile)
1779
Afro-Beat
Fara a (Smile) è stato pubblicato il 12 dicembre 2022 da 3823761 Records DK come parte dell'album Fara a (Smile) - Single
album cover
Data di uscita12 dicembre 2022
Etichetta3823761 Records DK
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM130

Video musicale

Video musicale

Crediti

Testi

Oga Abdu
Zango boy
Bazan kashe kaina ba
In na gani bazan ki fada ba
Ni kudi in tazo duk abinda nake so bazan ki siya ba
Idan kace na ce alhalin kasan ni ban ce ba
Bude kunnin ka, na ratse ma ban yafe ba
Suna zagin mu, mu muna kirga sulalla
Badai kato ba, sai dai ikon Jallallah
Da kace ban maka ba, kaje ka gyara tsayuwar wata
Nifa bansan kus-kus, dalla malam ka fita
Koma ya ta kasance, kuma koda dadi ko babu
Mu muna fara'a
Alhamdulillah, a koda ka kalle ni
A cikin fara'a
Banda lokacin batawa da abokin gaba
Sai dai fara'a
Ko zagina kake, da mun hadu in na kalle ka
Zan ma fara'a
Mu muna fara'a
Eh-eh-eh-eh
Kullum cikin fara'a
Kafa dubu gare ni shanshani
Na cinye na barsu da janjani
Hausa rap nine gishiri
Tambaye su miyan bata dadi in ba ni
Na isa, na kai, na zankade
Asirin su na bankade
Farawa da iyawa kalamai ne suke fita
A rairaye bayan na tankade
Dubaru nake masu 360
In taka mota na a 180
Ana jin dadin irin abinda nake
Daga nayi shiru suce "sako sauti"
Gashi mun cika
Kuma mun batse
Duk da burin su
Su ga mun watse
Duk mai kwadayi, shi yasan mai yin rowa
In nayi alkawari, ai sam bansan sabawa
Koma ya ta kasance, kuma koda dadi ko babu
Mu muna fara'a
Alhamdulillah, a koda ka kalle ni
A cikin fara'a
Banda lokacin batawa da abokin gaba
Sai dai fara'a
Ko zagina kake, da mun hadu in na kalle ka
Zan ma fara'a
Mu muna fara'a
Eh-eh-eh-eh
Kullum cikin fara'a
Mai suka ce?
Mai kuka ji suka ce?
Baida ko sisi
Yana son shan AC
Banson shiga sharo ba shanu
Kananun maganganu
Wai na fiye ci
Toh mai yafi raina?
Zan ci in kara
Lafiya jari
Wai na fiye ci
Toh mai yafi raina?
Zan ci in kara
Lafiya jari
Wai na fiye ci
Toh mai yafi raina?
Zan ci in kara
Lafiya jari
(Prince production)
Written by: Abdullahi Mansur, Prince na kasheep
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...