Hausa Soundtrack의 상위 곡
유사한 곡
크레딧
작곡 및 작사
Hausa Soundtrack
송라이터
가사
Da so da kaunar juna muka kere
Cikin biyayyar Allah muka tare
Allah gaban mu da bayan mu
Ya tare (haka muka zo)
Ginin mu har abada yafi a ture
(Haka muka zo)
Muna zaune muke zaga duniya
Ba jirgi muke ziyara yan bani na iya
(Haka muka zo)
Da yin marabu Isaha'q muka iya
(Haka muka zo)
Ko yau da Barhama na kanyi tutiya
(Haka muka zo)
Rufen da faira ta rufa wa 'danta
Mai gwada yaye shi bai iyawa
Wallahi ya gaza (haka muka zo)
Ruman dutse ya girmi balanza
(Haka muka zo)
A zahiri halara
Da so da kaunar juna muka kere
Cikin biyayyar Allah muka tare
Allah gaban mu da bayan mu
Ya tare (haka muka zo)
Ginin mu har abada yafi a ture
(Haka muka zo)
Muna zaune muke zaga duniya
Ba jirgi muke ziyara yan bani na iya
(Haka muka zo)
Da yin marabu Isaha'q muka iya
(Haka muka zo)
Ko yau da Barhama na kanyi tutiya
(Haka muka zo)
Rufen da faira ta rufa wa 'danta
Mai gwada yaye shi bai iyawa
Wallahi ya gaza (haka muka zo)
Ruman dutse ya girmi balanza
(Haka muka zo)
A zahiri
Writer(s): Hausa Sounds
Lyrics powered by www.musixmatch.com