Muziekvideo

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Isa Gombe
Isa Gombe
Producer

Songteksten

Akwai lokaci Kubar tsokaci Ku taka a sannu, a sannu Ranar kuce mata Nace akwai lokaci Mata kubar tsokaci Nace ku taka a sannu, a sannu Ranar kuce ye-ye-ah A'a Isah Gombe doko Mu dan miki sako Idan ban aje ba Tayaya za'ai nai dauko Idan ban tino ba Tayaya zanai na sako Idan ban shuru ba Ba za'a ce bani nan ba Ado na Gwanja ne Mai tambari tunda safe Da turmi da kwarya Akanyi shika da surfe Gashin wace baiyi na wace Ko za'a tsaigfe Akan mata Babu abinda bazan fadi ba A'a, a'a da nauyi Kayi da mutum kuma yajika Kabayar, sanan ta'alla ya baka Tina dai, sai ka gani za'a ganka Da kazamana na kowa Fishi fa ba naka ne ba A'a, ku leko Kariyar gida taci kura Ku taso ku biyoni zan mika kara Idandosa iye Idandosa maza Idandosa mata Idandosa iye-ee-ee-ee-eh sama Mata In baku ina kuma zamu kwana? Wacce zata bani gu nazama na zauna Dan ku kadai nake yin tambarina Baku barni ni ba Nima bazan barku ba Da dai nai batu Wani chan ya gane cikina A'a gwara nayi shuru Ake ganin rashin hankalina Hakan shiyasa su Sukan ga zurfin ciki na Idan ban fadi ba Suke zatan ban tina ba A'a, a'a kamar wace Tafi kaban ace tayi karya Cikin ragaya fa anan Ake sanya kwarya Kwantanta kamar haka Gaskiya ce da karya Rawar kida na Bata saka mata ciwon jiki ba
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out