Songteksten

Kai Sama Prince production Ayye lube Ahaiye lube gumbar dutse Naga gidan ga yacike yabatse Sama Dan wanna kidan name kayaneee Duk wace babu sai ta koma gefe Sama Ai wanna kidan kidan matane Mamar mamar Naga kuna rawa kuna wani juyi (sama mata kai) Wannan kidan kidan matane (mamar-mamar) Kuji wannan kidan kidan matane Naga mata kunyi dumur dumur kuna wani jumping (mamar-mamar) Saina biyo ku baya zan wani baitin (mamar-mamar) Saiku tayani inji dadin sautin (mamar-mamar) Mata akiraku ran gida daidai ne (mamar-mamar) In matar wani tafi matar wani (mamar-mamar) Mata kune na bara kune na bana Kuma kune na shekarar basasa (mamar-mamar) Ai kowa ya gan ku yasan kune (mamar-mamar) Sai ai tambayan rashin albarka (mamar-mamar) Mai Diba yabari ba bayacin hankaka (mamar-mamar) Mata banda rama gidan inri zaman gidan gauraka (mamar-mamar) Akaina Kam naji Baku kabar suka Kunzama alluran ruwa wanda mai rabu kandauka (mamar-mamar) Ayi mamar-mamar-mamar-mamar yarinya (mamar-mamar) Ayi mamar mamar yarinya (mamar-mamar) Kunyi dumur dumur dumur matannan (mamar-mamar) Kunyi-dumur-dumur-dumur matanna (mamar-mamar) Kunyi-luwai-luwai-luwai matannan(mamar-mamar) Kunyi sumul-sumul-sumul matanna (mamar-mamar) Mata ku taka rawa irinna kwatar kayi Mamar mamar Ko inyi aduar Zaman Kan layi Aye Sama Sama Ahaiye Sama Sama aye Sama Sama Ahaiye Sama tir horibo kai aha Topha Aha Mata Allah ka aiya muna fikin mu harshen nesa (mamar-mamar) Tafiyar kasa ko da Lafiya Koba bu (mamar-mamar) Kai shi garinda ko kuyanga babu (mamar-mamar) Barshi da arziki a chan ko babu (Mamar-mamar) Kai mu munsha tabara munsha yasin (Mamar mamar) Kuma munsha Riga kafin Allah tsine (mamar-mamar) Allah barmu muda mata namu (mamar-mamar) Mui ta kida rawa ta kwatar 'yanci Kai Sama Waya Gamo kayar da mata na taro sai ni me Kure Hikkimar ga tsuntsu me wayo Naga uwar bikin mu nai mini oyoyo Na kuwa tsine uwar chiki na guga najjayo Mata kuyi rawar kidan basa dutsen Tama mu yaba ma me kidan mu prince gombe ma Sama kasa aha Sama kasa aha Kunji kidan na gwanja wane yaro (mamar-mamar) Ga mutumen da baima Ganga koro (mamar-mamar) Mai Iya wake ruwa a bakin daro (mamar-mamar) Mai Gama duniya kamar tauraro (mamar-mamar) Wanda yakan ci babu bakin biro (mamar-mamar) Mai waka yasanya mata juyi (mamar-mamar) Iye Ahaiye Sama iye Ahaiye iye Ahaiye Sama iye Ahaiye Sama horibo topha
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out