Music Video

Music Video

Lyrics

Sallama nayi kinki ki amsa
Kira nayi kin ki juya
Baki ke furata kalaman so
Durkuso na tuba
Daddadab murya da sautin waka
Kan debe maka kewa a dukkanin lokacin daka butaci hakan
Idan hakane ka shiya nishadantuwa da wasu tagwayen faya-fayayi
Na Adam Hadan Nagudu
Zuciyata ta kyasa
Tayo sabon kamu
Budurwa ta tasa
Tarko na yayi kamu
Zaman aure shi ke samya masoya jin dadi
Ai daga ji babu tambaya
Wannan muryar itace aka buga da ita bara
Bana ma ta sake dawowa
Naji kalamn so kauna
Haske ya bayyana
Rashinki kusa sani babbar illace
Ni dake mun saba
Dake nake maza dan Allah juyo soyayyar fari
Nayi hasashe dani da kai
Adamu Hasan Nagudu biyar bakya tsufa
Sha gwagwarmaya sha fama
Fadi tashi sai gwarzon namiiji
Mai tambari. Makosar hausawa
Kauce
Lamarinka kasa shi aranka
Kar da ka barshi a baya
Zuciya ta samu sukuni
Tunda na yaba hali
Kiji dake nake
Karda ki tsallake
Ki gane burina
Rike gwaninka kasa shi aranka
Kar da kabarshi abaya
Zuciya ta samu sukuni
Tunda ka yaba hali
Kaji yunkurin maza afilin daga
Jama'a ku shirya don wannan tagwayen kundi
Na Adam Hasan Nagudu
Rike gwaninka
Taredadan saurayi
Tabbas fayafayai neda suka tsaru
Suka shiryu
Suka samu dadadan sauti
Sabon mawaki Adam Hasan Nagudu
Da kuma dan saurayi
Naji dana kallo
Zaka iya samun su a kasuwanni
Da gurin yan Table table
Kokuma ka garzaya A fari musical center
Kasuwar kofar wanbai Kano
Ko kuma ka buga lambar waya kamar haka
Sifili-takwas-sifili-uku-biyu-biyar-biyu-biyar-uku-biyar-uku
Sababbinn faya fayen Adam Hasan Nagudu
Dan saurayi da kuma rike gwaninka
Sunanan a kasuwa
Kamshi na tashi
Sashim raina gashi
Zan huce haushi
Yarinya kinyi
Yabonki ni zanyi
Yau naji kalaman so kauna haske ya bayyana
Rashinki kusa dani babbar illa ce
Ni dake mun saba
Written by: RR
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...