album cover
Walijam
296
World
Walijam was released on April 16, 2018 by Nedjon Media as a part of the album African Groove
album cover
Release DateApril 16, 2018
LabelNedjon Media
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM117

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Walim fillo
Warr war war
War war war
Zo yaki diyar fulani diyar fulani
Walijam yaki diyar fulani
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Walijam gaisuwae fulani
Kunya gado gun fulani
Taho mai kyawun kammani fitilar so ni ba zan kashe ba

Tunani nayo da zargi amma ni ke zan so na aura (walijam)
Aurenku akwai wuya burina ki aran dabara (walijam)
Ni ban iya shadi kiwo ba (walijam)
Dan kado nike ba da ne a gurin abai ba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Ka taho shawara zani baka asalin bamu kyama (walijam)
Mai rikon addini gun fulani shine a dama (waljam)
Dabiar kanuna a gurin aure ka bani dama (waljam)
Ai kado da hadi suyi aure ni zan kurema
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Na shigo addinin muslunci har abada ni ba zan fice ba (walijam)
Nayi lale marhaba angona kayo zamowa (waljam)
Aurenmu a daura har abada kar muyi rabewa (walijam)
Dan uwan musulinci ya zarce uwa harda baba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Walijam
Walijam
Walijam
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Dare yayi duhu a baya yau ga rana har tayi fitowa (walijam)
Mata na samu mai asali mai kyan tunawa (walijam)
Ta rikeni amana zoben so bata cirewa (walijam)
Nai sa'ar aure babu zamba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
So ne sanadin komai kaunace tushe yabawa (walijam)
Ka zam musulmi abun kula baya gujewa (walijam)
Ka zamo tauraro kai sama daidai dagawa (walijam)
Ka zamo mai haske a duniya baka gushe ba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
Walijam gaisuwae fulani
Kunya gado gun fulani
Taho mai kyawun kammani fitilar so ni ba zan kashe ba
Wlijam lafazin fulani daure dama furarki bani
Taho mai kyawun kamanni fitilar so ni ba zan kashe ba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...