album cover
Mu Kade'
album cover
Mu Kade' was released on February 14, 2018 by Nordan Ortty as a part of the album Mu Kade' - Single
February 14, 2018
LabelNordan Ortty
BPM100
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Kai ya
Nagode, nagode, nagode
Yeah, yeah
<span begin="19.648" end="25.472">Ku kalle da na shigo yarinyan da ke farantar da zuciyata</span> <span ttm:role="x-bg"><span begin="25.972" end="27.796">(Zuciyata)</span></span>
Sometimes, tambaya na ke ya akai yi ne
Mala'ika ce ke kauna na
Kuma wallahi najira na jira ki, sai Allah ya turo ki girl
Kuma gaskiya mun dace and now see nobody else
Domin har rubutunmu ta fara
Yau gidan mu za mu kwana
Iyayenmu sun sa albarka
Good bye Mama da Baba
Buga mana waƙar soyyaya, da ni da lover mu dan motsa
Daga nan sai mu je mota, sai gida a kulle kofa
A sa mana waƙar soyyaya, da ni da lover mu dan motsa
Daga nan sai mu je mota, sai gida a kulle kofa
(Me and you) Mu kaɗe
(Ba wata kishiya) Ke kaɗai
(Loving you) Ke kaɗai
(Stay with me) Ni kaɗai oh
(Me and you) Mu kaɗe
(Ba wata kishiya) Ke kaɗai
(Loving you) Ke kaɗai
(Grow old with me) Ni kaɗai
Oh yeah
Eh mana
Eh eh eh eh
Allah ya bamu zaman lafiya (Amin)
Ya sa mu dinga hakuri da juna (Amin)
Kuma Ya raba mu da yan wahala (Amin)
Ya albarkace ku mu gan tsaraban (Amin)
Allah sa Ya mika kowa gida lafiya (Amin)
Ya ba wa iyayenmu jikoki (Amin)
Yara masu albarka (Amin)
Gidanmu gangariya
Buga mana waƙar soyyaya, da ni da lover mu dan motsa
Daga nan sai mu je mota, sai gida a kulle kofa
A sa mana waƙar soyyaya, da ni da lover mu dan motsa
Daga nan sai mu je mota, sai gida a kulle kofa
(Me and you) Mu kaɗe
(Ba wata kishiya) Ke kaɗai
(Only you) Ke kaɗai
(Stay with me) Ni kaɗai
(Me and you) Mu kaɗe
Ke kaɗai
(Loving you) Ke kaɗai
(Grow old with me) Ni kaɗai
Nagode
Written by: Morell Musa Akilah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...