album cover
Haba
8,431
Pop
Haba was released on September 11, 2018 by Nordan Ortty as a part of the album Haba - Single
album cover
Release DateSeptember 11, 2018
LabelNordan Ortty
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Morell Musa Akilah
Morell Musa Akilah
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Morell Musa Akilah
Morell Musa Akilah
Songwriter

Lyrics

Ehuu!
Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha)
Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha)
Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha)
Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha)
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba, karamana bawa
Nana, naje Kumasi neh Kanon Ghana, taba mana inges bankwana
Che masu kin samu wurin kwana, kai!
Mu-Musa, Dankwairo taba su na buga kamar kwallo
Eh mana mun zama abun kallo ni da Kalli mun zama abun kwallo
Nache, "Kwan-kwan, kwan-kwan gafara gafara Musa da Kalli toh hattara hattara
Mun shigo dan million goma sha tara"
Yo' boyfriend is dodging manta da tambara
Tache "Da-da-da-da-dakata mana kafin na ankara tazama star mana. kafin na ankara ta koma danfara"
Tache "Musa I wan see you in camera
Ehuu!
Eh mana
Eh mana
Eh mana
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba, karamana bawa
Tache, "Wanene haba 'a gayamata"
Nache, "Haba malam ma ko an mata kwatanche zata dawo danko ta batta ku fidda waya man dan mutabbatar"
Koh kinada numaban haba? (Haba)
Koh haban ki shi yar ki che, ko kinada bishiyar kace
Dan munga kin haukache, ta gigiche
Balanka tana America, Musa da Khalid chairman sai 'an buga sautin daban neh da sauran, toh
Ku kira haban yazo nan, toh
Tace, "Kwan-kwan, gafara gafara Musa da Kalli toh 'a sai kunga kallan fari neh ko baqi fito camera ku shirya dai yana nan zuwa"
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba, karamana bawa, (haba)
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba, karamana bawa
Daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba
Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba
Haba, karamana bawa, (haba)
(Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya)
Written by: Morell Musa Akilah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...