Lyrics

Eh kiso ni na soki nayi dace masauki ranki kiyiman Amana zuciya ta karba kiyo lale kiman maraba Kasoni na soka nayi dace masuki ranka kayi man Amana zuciya ta karba kayo lale kaman maraba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh sirrin da ne a na jiranka sakin fuska da shinfida Cire tsakuwa cikinsa gari sai an sirka da tankada Dukan sirri dake a 'boye akwai rana ta bankada Ruwan shuka ga mai tsumayi bazaya 'ki tanadin iri ba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Tirmi a ajeshi ba tabarya kasan dai ba'ayin daka Kyawun nasara udan ka duba tasha banban da 'daukaka Sirrin dayake a cen cikin rai nakeso in fada maka Na 'dan nunan ka so da 'kauna idan ka tsaya bazan guje ba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh ni tunani na dade da 'kauna gidan ku nake shirin zuwa Sanarwa inna harda Baba shigowa inyi gaisuwa Ki fada masu ni kawai kike so a garesu nasamu karbuwa Suban izini nasamu yarda ke idan suka bani zani karba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh zaki in za'ai kwatance saidai a kira 'kudan zuma Ja inja ko idan anayi a nemo raba gardama Kaine zabin da nai ajewa ka nura kadaina tantama Da kaji 'kishi inada randa ruwa zan baka sai ka kurba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh lallai hakane anata cewa zubi dai maganin dafi Na 'karfafa sanki magani ne a jiki na baniyin rufi Kece kuka sani nai tsayawa ashe kuwa kin zamo kafi Kija ragama ta rayuwa ta mu lkare zaman mu babu kwaba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh akan ka jiki yanata zugi zuciya ta nata raddadi Abokin rayuwa nace ma ayau har gobe na fadi Sautin muryar ka ke saka rawa ta tafi ta kidi Kamin uzuri saboda 'kauna kawai kaman maraba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba Eh kiso ni na soki nayi dace masauki ranki kiyiman Amana zuciya ta karba kiyo lale kiman maraba Kasoni na soka nayi dace masuki ranka kayi man Amana zuciya ta karba kayo lale kaman maraba Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out