album cover
Tsuntsun So
854
Worldwide
Tsuntsun So was released on September 4, 2018 by Nedjon Media as a part of the album Dance of Life, Vol. 3
album cover
Release DateSeptember 4, 2018
LabelNedjon Media
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Muyi soyayya (he-he)
Muyi lovayya (he-he)
Muyi soyayyar juna
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Zo muyi soyayya (he-he)
Gamu akan hanya (he-he)
Bama jayayya kaina ni dika na baki gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Kaine annuri (he-he)
Hasken alkairi (he-he)
Bamayin sharri linzami na jawoni gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Ga kayan yaki (he-he)
Zani na hau doki (he-he)
Fansar 'kaunar ki zani naje nai wawan ki a zuciya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Kayo wasoso (he-he)
Sanki na jefan so (he-he)
Saidai kuyi koyo 'yan mata na zarce ku gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
Allah ya bani (he-he)
Mai kyau ba muni (he-he)
Hasken zamani ta haske mani fuskata gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon duniya
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...