album cover
Jami'a
21
Worldwide
Jami'a was released on July 6, 2018 by Nedjon Media as a part of the album Tribal Grooves, Vol. 38
album cover
Release DateJuly 6, 2018
LabelNedjon Media
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM120

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Composer

Lyrics

Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Masu laleh da karatun makaranta
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Tashi haske ki fito
Nike ba karkato
Yau gini ya rikito kanki nine mato
Gani nazo ka taho
Saniya nada 'kaho
Kariya saida kahon, sanka har busa 'kaho
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Inuwa naga ruwa
Sannan in taka rawa
Ran biki zamuyi hawa
Lokacin baida nawa
Sammako nai da wuri
Nai ado na da yari
Sanka yasani mari
Ka cireni da wuri
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Taho mai natsuwa
Karki banman tabuwa
Dole akwai mutuwa wataran ki afuwa
Naji zan ma afuwa
Kwalliya nayi da rawa
Sahibi mai natsuwa zuciya tai sukuwa
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Sahibi banda zama
Ka sakankar da gaba
Bani dakko rigima ran zama ban rigima
Da fure mai 'kawa
Burbiri mai yin yawa
Kin fi dukkan su a kyau, fitila kinfi ruwa
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Kafi kowa a maza
Ka taho marmaza
So nakeyi ka azan bisanka nauyi nagaza
Ke nakewa marari
Mace mai alkairi
Halinki yasa nazarin ki zamo mani 'bari
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Hakuri na da damo
Sanka zan kinkimo
Sanka ni nayi jiro hakuri nahi damo
Sahiba baki makara
Ra'ayi tsaga kara
Na zamanto kadara son mu ba a makara
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata
Sunyi laleh da karatun makaranta
Written by: Dan Haki, Yakubu Muhammand
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...