album cover
Ikram
1,603
Worldwide
Ikram was released on July 6, 2018 by IROKING as a part of the album Tribal Grooves, Vol. 40
album cover
Release DateJuly 6, 2018
LabelIROKING
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM162

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Composer

Lyrics

Eh yau bikin Ikram ake 'yan maza sha tambaya masu haske kowane dandali
Bani auren miskili ango zan rausaya kai ta murna inyi rawa ta
A bikin mu kida ake munzan sha tambaya
Tambaya mani bikin da yayo fice
Yau biki yayo fice ango zai rausaya
Zai cire kunya yayi rawa
'Kauna batayin bacci, bata yin kirci
Nidai banida burin cin yakin gaggawa
Eh zonan in ganka da gaggawa yaro 'dan baiwa
Inawata sanka ka makawa zana zamo gawa
Aure yaki komata yaki 'yar gata
Dace kinga mara ta, yau kuma ni kikawa kallo
Eh kyanka nakewa harara ta ka kishin 'yan mata
Domin kar suga gonata yau naiwa kayo kallo
Dan lagwani babban sarki wanda yayo sarki
Shi ya haneni nayo maki yaro 'dan baiwa
Eh so ya kere agogona yafi madubi na
Ga mai 'kawata kallona sigar turawa
Eh nayo takon fili zanai lolloki
Sannan zan iya kai koli kan sanka habibina
Bana 'kaunar surkulle banayo kale
Amma shi nakawa kalle shi ya raba aurena
Ikram ki rike miji kirike mu rike miji
Kuyi aiki tare da hankali
A bikin mu na zamani ango zai rausaya
Da amarya dole tayo rawa
Ai yau bikin da yayo fice
Kuyi aiki tareda hankali
Masu haske kowane dandali
Zai cire kunya yayo rawa
Zan cire kunya in
Written by: Yakubu Muhammad
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...