Music Video

Umar M Shareef - Auren Mu Ba Makawa (Official Music Video)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Songwriter

Lyrics

Ahayyeeh, ahayye amarya Ahayye auren sunna Ahayye soyayya Farinciki muke ciki aure na 'kauna Ga ango nan dashi da amarya Nasa Rabbi wanda yai halitta ta Wanda shine yake biyan bukatata Yamin baiwa na rera waka ta Kamar wasa dafari naita tatata Ayau gashi anata gane murya ta Idan na rera adinga shaukinta Ga amarya nan da ita da angonta Umar M sharif nazo da baitin ta Auren so an 'daura Ga dangi sun tara Manya harda yara Masoya Waka ni na rera Baitoci na tsara Kuzo duk ku sara Magoya Auren sunna yau shi aka 'daurawa Soyayya sanadi tayo hadawa Ga dangi nan sunata takawa Da murna kowa yake ta nunawa Ana ta rawa bawanda ke ta sare wa Harda naira kowa yake ta likawa Fatan alkairi ake ta sanyawa Ku zauna daram babu warewa Ai lallai kun caba Ku zauna ku saba Sai mutuwa zata raba Masoya Ku duba ku duba Sunyi kama na duba Ba 'karya nayo ba Gaskiya Kunyi farinciki da wannan rana Yazam dole gunku nuna Allahu ya 'karo pahimtar juna A tsakaninku lafiya ku zauna Hakuri wajibi idan da so 'kauna Allahu ya kore sharri fatana 'ya 'yan ku ku haifi har nazo suna Rannan inzo in rera baiti na Kunyo auren sunna 'yar nune ta nuna Shin waye zaya hana masoya Tarkon so kunka 'dana Kun kamo zaku gina Kuyo rukon amana, soyayya Ka dace da amarya ango ka dace Kin dace da miji amarya kin dace Naji anata yabon hali naku kun zarce Ga hakuri a gareku hakan ai baiwa ce Mai hakuri zai dace Mai 'karya ya kauce Mai nema saiya dace masoya Mai kyauta zai zarce Mai rowa ya 'bace Allah yasa mu dace da masoya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out