Lyrics

Gwanja Ana kirana "Gwanja" Wadansu na zagi na Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga Hey, hey Suna ta cewa "Gwanja" Wadansu na zagi na Ni na sani cewa da ruwan ciki kannan ake ja guga Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja) Wadansu na zagi na Ashe annabi jika Duka yake, ruwa magajin gora In ka shuka, a cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara Maikin ka shine za ka shigo ruwan ya nuna kata da kura Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura Masoya kan zo guna, binciken wanene? Gwanja (Wadansu na zagi na) Tun daga kujeran nan ta tsakar gida Na fara kirga masoya Nadoki asha ruwa Na zama, zuma kulum na tashi da gaiya Sannan na gane iyawa ta gina farko tin daga koya Tun ina karami, akan buri na ba ni da sanya Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja Suna ta cewa "Gwanja" Wadansu na zagi na Gwanja Ana kirana "Gwanja" Wadansu na zagi na Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba) Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba" Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa) Kuma na saba yin saka, na je gaba a warwaremin tubka Na saba umarni na juya, a karkata mani doka Kafin na fara zama da masoya, wallahi na sha shaka Na zama bakin ganga, kowa ya zo she ni zai doka Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja (Ana kirana "Gwanja) (Wadansu na zagi na)
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out